HATSABIBIYAR TAFIYA
wani dalili me karfi a karkashin jagorancin shaukin soyayya, ya dauki masoya biyu zuwa wata tafiya mai cike da marmari da lissafin zuci me dadi da shauki. Akwai abubuwa mabanbanta a cikin tafiyar da suka taru suka ba tafiyar sunannaki matuka.Suhaima ta kira tafiyar SHU'UMA bisa karkashin dalilinta na shuuman abubuwan da suka faru.…