HAWAYEN ZUCIYA!
Betrayal, love, and tragedy. Dive into the most beautiful love story of Nasreen Izzaddeen and Aqeel Mukaila AbdulWahab.…
Betrayal, love, and tragedy. Dive into the most beautiful love story of Nasreen Izzaddeen and Aqeel Mukaila AbdulWahab.…
Kamar yadda rayuwar ko wace MATAR BAHAUSHE take zuwa cikin yanayi mabanbanta, haka tata rayuwar ta fara cike da tarin kalubale. Sai dai ta fannoni da dama, ta banbanta da sauran matan hausawa da suke sarewa cikar burinsu na yau da kullun. She's ambitious, very courageous, and she's determined to fulfill her dreams. MATAR BAHAUSHE... When politics become more than just a dream.Lubbatu Maitafsir…
Ka da sunan ya sa ku yi tsammanin zallar soyayya za ku samu a ciki.Ka da sunan ya ba ku wani tabbaci na ba zai taba zuciyoyinmu ni da ku ba.Sunan wani jigo ne, na yadda kaddara ta hau kan rayuwar malabartan, ta yi shimfidarta ta kwanta ba tare da sanin ranar da za ta kama gabanta ba.Labarin zai dora zuciyoyinmu a wani tsauni mai mugun tsawo. Wanda za mu hau tare da ni da ku da malabartan mu fado, mu ji mu na son mu kara komawa, dan ganin yadda labarin zai warware kanshi.GURBIN SO... a fiction based on a true life event.Lubbatu Maitafsir.…
A love that was once a sensation, now a tragedy, and a heartbreak that is harder to overcome. He's sweet with a smile as gentle and delicate as a sunflower. Now an unrecognizable monster whose sweetness turns into toxicity, anger and violence.Meet Jamila Kabir in her journey to womanhood and channeling her inner power as a young northern Nigerian woman.…