Chapter 8
Eid mubarak to you all and your family...sorry for my late wishes,i hope you celebrated your eid better than ever...God bless us ameen
Special thanks to Nabeelah Muhd Jameel the one and only female billionaire and the only CEO i know,the number one best supporter of all the time,and i can say she meant the world to me thank you so much Ablah for all what you done to me in my life kudos kudos and millions of salute to you God bless you!!!
Oh shit!!!!this is damn shit Asr ta fada lokacin da take kokarin kunna car din amma ta fuskanci babu mai dayawa a ciki,da sauri ta fito daga motar ta karasa dakin da gudu cike da kalar tausayi tace hey leemah durl kinsan i am broke ashe motan chan babu mai ciki?
Murmushin takaici leemah tayi tace then who cares?
Zama tayi gefen leemah kamar me shirin yin kuka tace i know amma please kawata ki bani ko 1k ne i can manage idan na dawo zan biyaki kudinki malama
Tsaki leemah tayi tace kinga jeki akwai ragowar 2k a drawer ki dauka 1k ki ajiyemin 1k ni kam bana bukatar surutunki yanzun i dont like your wahala akeelah
Da gudu Asr ta dauki kudin ta fita har tana cin tuntube da heel shoe dinta,ta karasa fita da gudu ta shiga mota da sauri,wayanta ta dauka jikinta sanyaye ta kira deedee wayan be dade yana kara ba deedee tayi picking cikin cool and classy voice dinta tace hey mss Asr
Murmushi Asr tayi tace hey deedee i am on my way
Cike da tuhuma deedee tace to where?
To your house Asr ta fada without any slice of confidence jikinta sanyaye
Oh wow this is unbelievable!!!Asr can't wait to see you what a perfect suprise deedee ta karasa magana ba tare da wani damuwa a tare da ita ba
Well email me the address please,Asr ta fada sannan ta kashe waya
Cikin 3 minutes deedee ta turama Asr address dinta,duk da gaban akeela na faduwa be hana ta jindadin zuwa gidansu Deedee ba atleast zata samu wani information akan beelah sedai har yanzu batasan ma ta inda zata fara tambaya ba...gosh i am lost i dont even know where to start shine abinda Asr ta fada daidai lokacin da tayi parking motanta a gidansu deedee sannan ta sauko da haddadiyar kafarta ta fara tafiya don shiga cikin gidan
Good evening ma'am you most be mss Asr right?shine abinda wata mata ta fada daga gani daya daga cikin masu kula da shige da ficen alumma ne na cikin gidan lol,da sauri akeelah ta daga kanta alamar eh kenan har deedee tayi sanarwar ma zuwanta cikin gidan wow deedee is so cool and sweet unlike beelah of course shine abinda Asr ta fada sannan tabi bayan matar ta shiga cikin gidan,hadadden palour wanda yafi kama dana guests nan ne wajen da aka sauki Asr tare da kawo mata lot's of snacks,pastries,drinks da sauran kayan refreshments wow this people's are so fucking rich shine abinda Asr ta fada a hankali ganin yanda komai na gidan ya tsaru fiye da tunaninta duk wanda ya kalla yasan an kashe unlimited dollars wajen komai na gidan,a hankali ta fara daukan abubuwan da aka kawo mata tanaci almost half of an hour amma there is no sign of deedee cikin mamaki Asr ke cigaba da cin samosa din hannunta duk da ba wani dadi yayi mata ba,cikin ladabi matar data shigo da ita ta sake saukowa daga upstairs tace wa Asr idan ta gama hutawa tana iya hawa sama wajen deedee,murmushi Asr tayi tace okay sannan ta mike ta dauki wayarta da handbag dinta ta nufi inda aka nuna mata,tura kofar tayi a hankali ta shiga cikin sallama idonta ya sauka akan deedee da ta mayar da hankali wajen laptop din dake gabanta tana dubawa
Cikin murmushi deedee ke kallon Asr sosai yarinyar tayi kyau and kallo daya zakayi mata ka gane cewa tana cikin farin ciki,da sauri deedee ta mike tsaye tayi hugging Asr cikin zumudi da farin ciki tace wow you are absolutely welcome Mss Asr and i am so happy to see you,dariya Asr tayi kadan tace thank you mss deedee,cikin daya daga cikin couch din dakin Asr ta zauna wanda yake facing kan gadon da deedee take zaune
A hankali ta mayar da kanta wajen laptop din dake gabanta sound din movie yake fita kadan kadan da alama kallo takeyi,cikin mamaki Asr ta kalli deedee tace wow kema kina kallon engineering girls series?
Murmushi deedee tayi kadan tace how do you know?
I just guess it Asr ta fada cikin tsokana
Itama deedee murmushin tayi kadan tace this cannot be possible,so who's your favorite character?deedee ta karasa magana tana kashe system din gaba daya ta ajiye a gefe
Ummmm magu is my fave,kinsan inason krithika avasthi sosai Asr ta fada a takaice
Ohh so you love bitches?Deedee ta fada a takaice itama
Yh of course but not that much Asr ta fada
A tare sukayi dariya sannan deedee tace well that's awesome ni kam i love sabu and kiara
Shiru ne kadan ya shiga tsakaninsu kafin Asr ta gyara zamanta gabanta na matukar faduwa tace ammmm mss deedee wai ni kam ina zan samu Mrs Ceo i can't find her anymore layinta sam baya existing sannan bana jin wani labarinta.....
Murmushi deedee tayi tace she's dead cike da tsokana
Itama dariya Asr tayi tace jokes apart please
Ahh actually i don't know where she is,amma nafi tunanin tayi tafiyane so idan ta dawo zaki ganta don't mind she's fine as usual,bata jira Asr ta sake magana ba ta mike har sai da takai kofar dakin tukunna tace excuse me ta karasa fita
Shiru Asr tayi kadan tana matukar tunanin ina zata samu Mrs ceo tabbas she's missing the most arrogant person,tana missing komai na Ceo those hot eyes,pointed nose and her cute smile that can kill a person in every second,but meyasa sam bata damu daniba ni kadai na damu da rayuwarta?meyasa bata damu da rayuwar komaiba sai rayuwar aikinta?bata damu da rayuwar masoyantaba?sedai ita kullum burinta taya zatayi escaping daga makiyanta?da sauri da dora hannunta akan fuskarta tace mrs ceo you are unique but you have to know that akeelah sooraj loves you better than forever....karar wayar dake kan table din kusa da itane ya dakatar da ita daga tunanin da takeyi tayi saurin kallon wayar deedee "MRS CEO" shine sunan dake rubuce jikin screen din wayar da sauri da dauki wayar sedai hannunta ya kasa daga wayar har ta katse baa daga ba,text message ne ya shigo shima da sauri Asr ta bude duk tanayin hakane ba tare da tasan tanayiba
"Idiot you better check your IG DM (instagram direct message)i have sent you the documents...shine abinda ta turo a message din
Da sauri Akeela ta dauki number din ceo tayi saving a wayarta duk tana yin hakane cikin sauri sannan ta mayar da wayar ta ajiye jikinta a sanyaye sedai a zuciyarta taji dadi sosai atleast ta samu number da zata kira CEO,jin bude kofar deedee yasa akeelah saurin ajiye wayar sannan ta gyara zamanta suka hada ido da deedee hannunta rike da plate ta ajiye gaban Asr tace ya kamata kici abinci i made this with my hands saboda kawai ke nayishi,wow ta fada bayan ta bude (sea food)fried spaghetti wanda yaji kifi ita kanta batasan kalar kifin da aka sanya cikiba,kamshin abincin ya shiga hancinta cikin jindadi tace wow thank you so much daga kallon abincin zeyi dadi i love the aroma
Murmushi deedee tayi tace thank you for thanking me Asr
Itama Akeela dariya tayi tace thank you for thanking me again
A tare sukayi dariga ganin yanda suke abu kamar wasu kananan yara deedee ce ta kalli akeela tace have your food please,ba lefi Asr taci abincin duk da ba wani me yawa taci ba,sun dade suna hira tare suka karasa kallon Engenieering girls series kafin Asr ta bar gidansu deedee ta nufi gida cike da farin ciki
Tura kofar dakin tayi ba tare da tayi sallama ba har tana cin tuntube da dogon takalminta ta fada jikin leemah tace yay i am so lucky leemah durl i find her wlh....i find her yayy ajabse ajabse hahhah
Malama meye haka karki sani ciwon jiki wai meye zaki shigo ba wani sallama kinje kin gama watsewar taki kenan?toh ita kuma deedee din me aka mata?leemah ta tambaya cikin rainin hankali
Kinga ke fa bakya cin ribar zance leemah ke dallah na samo number din my ceo har instagram handle dinta nata na kanta na samo bana company ba kinga kuwa daga yau dai kin dena min dariya i most win her heart
Turo baki leemah tayi tace toh fah hauka maganinka Allah da kika samo number dinta ce miki akai idan kin kirata zata saurareki ne?ai tasan dake din ta bar kasar ma kuma ta hanaki number dinta inda kunyi zaman lafiya meze hana ta baki number dinta a matsayinki na personal assistant dinta
Jikin Asr sanyaye tace kuma fa hakane,but i have an idea meze hana inje mata a matsayin wata daban ammmmm something like fake pictures,fake name and fake everything ko?
Bushewa leemah tayi da dariya tace lallai akeelah na fuskanci bakisan ma wacece ceo din taki ba,ko ni da ban zauna da itaba ai bazance hakaba saboda nasan halinta na zafi bazata taba sauraron stranger ba gara ma kawai kije mata a zuwan kece kawai tunda dai Allah ya dora miki wahala ko ince kin dorama kanki wahala seki ta fama ai mss double wahala kenan fa
Hararar leemah Asr tayi tace zaki fara ko kinga malama bana bukatar shawarar taki ma zanyi tunani da kaina zan samo solution,bata jira leemah tayi magana ba ta mike ta nufi inda charger dinta yake tayi plug-in charge ta wuce bathroom ta watsa ruwa jikinta
A gajiye ta zauna akan madaidaicin gadonta sannan ta ciro wayarta daga jikin chaji hakan ya nuna har karfe 8 na dare,a tsorace ta fara dialing number ceo duk da matsanancin faduwar gaban da yake damunta,wayar be jima ba yana ringing aka daga cikin muryar ceo da take matukar yiwa asr dadi tace hey
Hey ma akeela ta fada tana kokarin boye tsoron da yake ranta
Who's that?Shine abinda ceo ta fada cikin muryarta da babu alamar wasa cikinsa
Muryarta na rawa tace i am akeelah sooraj rabiu your PA and i hope........
Bata jira ta karasa ba tace heyyyy mss Asr dont you ever,ever,everrrrrr call me again tana gama fadan haka ta kashe wayar
Wayar ce ta zame daga hannun Asr inda wani gumin takaici ya fara zubo mata,how dare she?don ana sonta shine zata dinga treating mutane kamar wasu dabbobi,wai anya matar nan tana da zuciya a jikinta kuwa?????
Cikin mamaki leemah ta karaso inda Asr ke zaune ta fahimci hawaye ne ke zuba daga idonta,da sauri ta zauna gefen gadon tace akeelah lafiya kuwa?
I just hate her leemah wallahi na tsaneta,na tsani komai nata,don kawai taga inason ta zata dinga yimin irin haka?tabbas nasan it's not normal to fall in love with a girl amma atleast ya kamata ta tsaya ta fuskanci situation din da nake ciki leemah,since when i was born and grow up ban taba jin inason wani namiji ba and i dont know why feelings dina yafi karfi on girls,leemah i just hate my self for being a gay amma na tsaneta bazan sake kulata ba i promise.........
Murmushi leemah tayi don indai irin wannan kalar promises dinne akeelah ta saba dauka ba tare da ta cikasu ba,karar waya ce ta katse musu maganar da sukeyi a tare suka kalli screen din wayar ganin number CEO yasa gaba dayansu zaro ido
Thank you for reading my story!!!
Bạn đang đọc truyện trên: Truyen247.Pro