Chào các bạn! Vì nhiều lý do từ nay Truyen2U chính thức đổi tên là Truyen247.Pro. Mong các bạn tiếp tục ủng hộ truy cập tên miền mới này nhé! Mãi yêu... ♥

Chapter 7



"Cigaba tayi da kissing dinta ba tare da tasan tana yin hakan ba,tureta tayi da karfin gaske muryarta na rawa tace stop it anee,what are you doing?dago idanuwanta tayi wanda sukayi kamar wacce tayi bacci tace khushi bazaki ganeba,nima bansan inayin hakan ba ta karasa maganar tana rike hannun khushi,ture hannunta tayi tace don Allah ki dena anee ni gaskiya banaso ko kadan wannan abin fa da kikeyi is totally wrong and bad,ajiyar zuciya tayi sannan ta lashe lebenta tace i know it khushi nasan abinda nakeyi bashi da kyau kuma wlhy ba halina bane,try to understand me ban taba shiga wannan halinba sai akanki khushi I love you meenal,i really love you,i love your everything...you are my east,you are my west,you are my north and you are my south,wallahi bansan irin son da nake mikiba khushi,sosai aneesa ke magana idonta yana zubar da hawaye,hannu tasa ta share hawayen da yake zubowa daga idonta tace khushi nasan bani kadai Allah ya dorawa sonkiba i know it nasan kina sona khushi meyasa kike boyewa?ajiyar zuciya khushi tayi Sannan ta gyara muryarta tace nasani anee amma inaso ki gane cewar duk soyayyar da kikemin dole yana da limit dinda zai kare kuma kinga we are all females dole se dai kawai mu zama freinds,da sauri anee ta saki hannun khushi tace freinds?what the hell are you saying?shiru tayi kadan sannan ta kama hannun khushi suka mike tsaye suna cigaba da kallon juna zuciyoyinsu na bugawa,khushi tun ranar dana fara ganinki kika shiga rayuwata ba soyayyar kawance nakeyi mikiba,inayi miki soyayyane wanda dukkanin masoyi yake yiwa masoyiyarsa,khushi i have some feelings on you ina sonki khushi ina son yin rayuwa dake....zubewa tayi kasa idonta na zubar da hawaye ta tsuguna gaban khushi tace don Allah khushi ki fadamin gaskiya nasan kema kinasona please say it,ki fadamin ko sau dayane i promise to make you the most happiest and luckiest girl ever,zan baki farincikin da duk wata mace take bukata a rayuwarta wallahi i can do it for you,tsugunawa tai a kasa ta dago aneesa ta fara share mata hawayen dake fuskarta,wannan shine karo na farko da aneesa ta fara bawa khushi tausayi kuma idan har ba yaudarar zuciyarta zatayiba toh lallai tarkon aneesa ya kama khushi domin kuwa wani tsananin tausayi da soyayyar aneesa ke shigarta ganin yanda duk isa da mulkin aneesa amma yau gata tsugune a gabanta tana kuka tana rokon soyayyarta

"Muryarta na rawa tace stop crying anee,i love you too kuma daga yau insha Allah bazan sake sakaki kuka ba,da sauri ta dago ta kalli khushi tace da gaske kike kina sona khushi?daga kanta tayi tace yes,murmushi tayi tace say it again,gyara tsayuwa tayi sannan ta turo baki tace I love you,murmushi ta sakeyi tace say it again,ajiyar zuciya tayi sannan ta kalli agogo ganin lokaci ya tafi dayawa yasa khushi yin dariya tace it's over na gama fadan na kyauta sai kin biya bata jira aneesa ta sake cewa wani abuba tai saurin ficewa daga dakin,tana fita aneesa ta fada kan gado fuskarta cike da farin ciki tace god I'm in love with this cute angel

"Direct kitchen ta wuce ta fara preparing abincin da zasuci,potato porridge tayi wanda yasha bushashen kifi sai kuma taliya da miyan cabbage da farfesun kayan ciki,bayan ta gama ne ta jera a dinning table sannan ta shiga tayi wanka da daura alwala ta gabatar da sallar azhar,mummy ce ta kirata suci abinci,da sauri ta bude wardrobe ta dauko riga da skirt wanda yayi matukar yi mata kyau tasa sannan ta fesa perfume ta fito,a zaune ta tarar da mum da aneesa har sun fara cin abincin,itama guri ta samu ta zauna gefen mum bayan ta zuba abincin ta fara ci,dagowa tayi ta zubawa khushi ido har bata iya kiftasu ganin yanda kayan sukayi fitting dinta figure dinta ya fito sosai,ganin yanda take kallonta kamar bazata denaba yasa khushi fara fargaba kar mumcy ta gano akwai wani abu a kasa,wayarta ta dauka ta turawa aneesa message
Khushi:hey,what are you looking?
Aneesa:beauty
Khushi:stop it please,kar mum ta gane irin kallon da kike min fa
Aneesa:i can't bazan iyaba indai ina ganin wannan kyakkyawar babe din gabana
Khushi:kinaso ki hanani cin abinci kenan ko?
Aneesa:no darling
Khushi:Alright,toh ki dena kallona
"Cikin mamaki mumcy tace ikon Allah,ku kuwa kuna cikin cin abinci kowacce ta dauki waya tana dannawa,a tare suka firgita musamman khushi dake matukar jin tsoron mum ta gane halin da suke ciki,dariya aneesa tayi tace ni kam na koshi mum zanje daki na huta kadan sannan ta mike ta nufi apartment dinta bayan tayiwa khushi sign da gira tare da yi mata wink cikin kwarewa a soyayya,da sauri khushi ta dauki spoon taci gaba da cin abinci lokaci zuwa lokaci suna taba hira da mumcy

"Bayan ta iddar da sallar magrib ne mumcy ta kirata ta bata umarnin taje ta hadawa aneesa coffee bata jin dadin jikint,kitchen taje ta hada mata coffee ta nufi dakinta,a bude ta tarar da dakin,zaune take akan kujera tana gyara farcenta,tray din ta ajiye a kusa da ita batace komaiba ta juya zata fita,hannunta ta rike tace ina zaki?turo baki tayi tace daki zan koma,ajiye nail cutter din dake hannunta tayi tace kin taba ganin inda masoyi ya wahalar da masoyinsa?girgiza kai khushi tai tace a,a,well zubamin insha aneesa ta karasa magana tana cigaba da yanke farcen hannunta,bayan ta zuba mata ta mika mata,murmushi tayi ta karbi cup din ta mika a saitin bakin khushi tace open your mouth,girgiza kai tai tace nifa na koshi,dariya aneesa tai tace nasan kin koshi ni kuma ban koshiba,a dole anee ta takurawa khushi tasha coffee din,bayan ta gama shane aneesa ta janyo hannun khushi tace I love you darling,murmushi khushi tayi muryanta kasa-kasa tace I love you too sannan ta mike zata tafi,hannunta ta rike tace ina zaki?bayan kinsan I don't want to miss you anymore,i know anee amma ya zama dole in tafi kinsan yau munyi doguwar tafiya da mum i need to rest,janyota tayi tai hugging dinta very tightly tace khushi i want to be with you forever amma naga kaman baki damu daniba,ajiyar zuciya khushi tayi ganin yanda anee tayi hugging dinta tightly dukkaninsu suna iya jiyo heart beats dinsu,cikin sanyin jiki ta fara zame jikinta daga nata jin bakon yanayin dake zuwar mata,sake janyota tayi ta sake hade jikinsu guri daya,bakinsu ta hade guri daya tayi kissing lip dinta na kasa,cigaba tayi da bata hot french kiss tare da cool romantic words,cikin 6 minutes anee da khushi suka zube akan gado,ganin anee ta cire rigan dake jikinta yasa khushi saurin rufe idonta cikin tsananin tsoro da jin kunya tace stop it anee don Allah ki bari,bata saurari abinda khushi ke fadaba ta karasa cire kayan dake jikinta ta janyo khushi taci gaba da romancing dinta very hardly

Thank you for reading my story!!!

Bạn đang đọc truyện trên: Truyen247.Pro