Chào các bạn! Vì nhiều lý do từ nay Truyen2U chính thức đổi tên là Truyen247.Pro. Mong các bạn tiếp tục ủng hộ truy cập tên miền mới này nhé! Mãi yêu... ♥

Chapter 15



"Kallonta taci gaba dayi cikin tsoro hannunta yana kan kumatunta,a fusace anee ta sake marinta a karo na 3 tace tambayarki nakeyi ki bani amsa,sai a lokacin khushi ta fashe da kuka cikin rikicewa tace stop it anee,me kikeyi hakane?are you out of your sense?lumshe idonta tayi ta bude sannan ta sake kallon khushi tace meyasa zaki rainamin hankali kinsan kinason najeeb kike boyemin?toh wlhy abinda kike shirin aikawa bazai taba yiwuwa ba khushi baki isa kinyi auren nan ba,cikin kuka khushi ta dafa kafadar anee tace listen to me anee,da sauri ta ture hannunta tace don't touch me again wlh tunda kika yaudareni you will definitely feel the pain sake fashewa tai da kuka kamar wata karamar yarinya tace please anee,ture hannunta tayi a zafafe tace don't you please me,i know exactly what it is,cikin kuka ta sake dafata tace listen anee i know i have hurt you and i'm so sorry,but there is a huge misunderstanding,sake ture hannunta tayi tare da pointing dinta da yatsa tace what misunderstanding?no there is no misunderstanding saboda na gani yanzu da idona you are still making call with your boyfriend,khushi who i am to you?kin raina min hankali I'm just an experiment for you,shiru tayi kadan sannan tayi murmushi tace khushi wallahi you will see the consequences saboda wannan shine lokacin daya dace na sanarwa duk duniya halin da muke ciki,zubewa tai a kasa cikin kuka tace anee try to understand me bansan komaiba akai wlhy,tsaki tayi ta fice daga dakin,tana fita ta sake fashewa da kuka kamar wata wacce aka saukarwa sakon mutuwa,sai data dauki tsawon 30 minutes tana kuka kafin ta dauko wayarta ta kira hamida,sai daya kusa katsewa tukunna ta daga cikin tsokana hamida tace khushi yar india,cikin kuka khushi tace don Allah hamida kina ina?i need your help,a tsorace hamida tace meenal lafiya?meya faru naji kina kuka?sake fashewa tai da kuka tace hamida ina cikin tashin hankali,ina cikin masifa don Allah duk abinda kike ki ajiye yanzun nan kizo gidanmu,toh ganinan shine abinda hamida ta fada sannan ta kashe waya

"Hamida bata dadeba ta karaso gidan,direct bangarensu khushi ta wuce bayan tayi knocking khushi ta bude mata daki ta shiga sannan ta kulle,gefen gado ta zauna cikin sanyin jiki tace meenal kinga yanda idonki ya kumbura kuwa saboda kuka?ajiyar zuciya khushi tai tace hamida ina cikin masifa do something please,dazu abbana yazo ya fadamin ansa date din bikina da najeeb nan da sati 3 bayan anee taji labari shine tazo take ta fadan maganganu wanda sukai matukar firgitani bayan tazo ta sameni ina waya da najeeb,wlhy hamida anee tayi rantsuwa tace baza,a taba auren nan ba sannan tace se ta fadawa duniya cewar tana sona...cikin rashin damuwa hamida tace toh so what?ita Allah ce data isa tace ta hana abu?ko kuma ita asshabul khaf ce da idan ta fadi magana ansan gaskiyane wahayi aka saukar?shiru khushi tayi tace ni dai gaskiya hamida ina tsoro wallahi anee is very wicked she can do anything kuma ni wlhy ina tsoro karta fadi maganar da zata batamin suna a duniya,ajiyar zuciya hamida tayi tace gaskiyane ni kaine shedace toh amma ya zama dole kema ki cire tsoro ki nunawa aneesa cewar bakya tsoron duk abinda zai faru sannan ki sanar da ita karta sake shiga harkarki bakya sonta bakya kaunarta,shiru khushi tayi kadan sannan tace point of correction hamida wallahi inason anee kuma ina kaunarta wallahi tunanin da nakeyi kar inje in auri najeeb in kasa zaman aure gidansa wlhy tunda anee ta shiga rayuwata na dena ganin kowanne namiji sai ita,zare ido hamida tayi tace meenal are you a normal person?anya ke mutum ce kuwa?gaskiya you are abnormal ba dai-dai kikeba ta karasa maganar tana dariya,tsaki khushi tai ranta a bace tace jokes apart hamida da gaske nake miki wallahi zan auri najeeb ne kawai saboda ina tausayinsa ba wai don nayi rayuwar aure dashiba,itama kuma anee ba don komai takeyin wannan abubuwan ba sai don soyayyar da takemin hamida wlhy kaina gaba daya ya kulle tun ranar dana fara ganin aneesa gaba daya rayuwata ta chanja,bayan hamida ta bawa khushi shawarwari ta dage da addu'a

"Gaba daya wunin ranar bata yishi a sukuni ba duk jikinta babu dadi karfin hali kawai takeyi saboda kar mumcy ta gane akwai damuwa a tare da ita,bayan ta gama yin alkubus dinda mum tasata tayi musu serving ta zauna,ganin daga ita sai mum a dinning din bata ga anee ba yasata kallon mum cike da ladabi tace mum ya banga aneesa ba?ai aneesa tana daki yau kwata kwata ta bada umarnin kar wanda ya takura mata,gaban khushi ne ya fadi cikin sanyin jiki tace lafiya mum?murmushi mum tayi tace lafiya lau kawai dai rigimarta ce ta motsa kinsan halinta sarai,murmushi khushi tayi bayan ta hadiye abincin da yake bakinta sannan ta dauki juice tasha,karar takalmin anee ne yasasu gaba daya kallon inda ake tahowar,black trouser ne da black body hook jikinta sai maroon long jacket din daya sauko mata har kasa tare da siririn mayafi black da mini bag maroon colour tayi kyau sosai,cikin mamaki mumcy ta kalli aneesa cike da tuhuma tace aneesa ina zaki da daddare haka?murmushi tayi tace mum akwai wasu baqin dad dinnan masu karbar takardun company dinnan sune sukazo yanzu kuma gobe da sassafe zasu koma turkey din,amma kuma sai dare zasuce a kai musu takarda meyasa baza suzo su karba a gidaba?mum ta fada a takaice,turo baki anee tayi tace mum kin fiye damuwa wlhy banason kina damun kanki akaina,kinsan halin dad sarai bayason ana wulakanta mutane kawai bari nakai musu yanzu zan dawo,bata jira mum ta bata amsaba ta fita da sauri,ajiyar zuciya mum tai tace anee kenan sarkin rigima amma aneesa ta fara zama me hankali tunda har tasan kar a wulakanta mutum,dariya khushi tayi tace hakane mum mudai muci abincinmu kar yayi sanyi

"Sai karfe 9 aneesa ta dawo a gajiye,bathroom direct ta shiga bayan ta ajiye jakarta,ganin har karfe 9:10pm yasa mum mikewa ta nufi dakin anee ta duba,ajiye ta tarar da jakarta kan gado ita kuma ta shiga tana wanka,dressing mirror ta kalla ko zataga wayar anee saboda tanaso ta kira dad tun dazu tanason kiranshi wayarta babu kudi shiyasa take jiran aneesa ta dawo tayi amfani da wayarta,ganin bataga wayarba yasa ta bude jakar da aneesa ta dawo da ita don daukar wayar,gabanta ne ya fadi ganin bindiga a cikin jakar aneesa,a tsorace taci gaba da kallon bindigar cikin tsoro da tashin hankali,ganin mum zaune akan gado tana jujuya bindiga a hannunta yasa gabanta mummunar bugawa har tana shirin faduwa,da sauri ta karbi bindigar daga hannun mum tace mum lafiya?da kyar ta iya bude baki cikin tsoro da tashin hankali tace aneesa me kikeyi da bindiga haka?fashewa tai da dariya tace mum amma wlhy kin cika matsoraciya wannan fa ba bindigar gaske bace bindigar wasace yanzun nan na tsaya a creto mall na siyeta kinsan gobe birthday din amal inaso nayi mata suprise in bata ita matsayin gift nasan zata tsorata sosai saboda nasan matsoraciyace ita kamar ke mum,sai a lokacin mum tayi wani ajiyar zuciya sannan ta rankwashi aneesa akanta tace ja,irar yarinya kinji yanda hantar cikina ta kada kuwa?dariya anee tayi cikin karfin hali tace ai dama nasani mum akwai ki da tsoro,kallon maroon jacket din aneesa tayi akan gadon cikin tsoro tace aneesa meya bata miki riganki kamar jini nake gani?gabata ne ya sake faduwa a karo na biyu jikinta ya dauki rawa cikin basarwa tace mum wlh jinine kinga dazu da na fito daga mall wani mota ya bige wata mata kuma ya gudu Allah yasa bataji ciwo sosai ba shine na dauketa nasata a motana na kaita asibiti suka danyi mata dressing a hannunta ne ma kawai ciwon bansaniba ashe har rigana ya baci ta karasa magana tana duba rigar,murmushi mum tayi tace Alhamdulillah aneesa kin fara
hankali ubangiji Allah ya saka miki da alkhairi,itama murmushin tayi tace amin mum nidai yanzu na gaji hutawa zanyi,kinga dama ni wayarki nazo aro in kira alhaji kuma kinga yanzu naji karar motarshi ya dawo ma,turo baki anee tayi tace lallai love birds

"A palour ta tarar da dad din khushi hankalinsa a matukar tashe,kallonsa tai a firgice tace lafiya?cike da damuwa yace yanzu na samu labarin anyi kidnapping din yaron da zai auri meenal kinsan sun shigo abuja shida kaninsa da magriba shine akayi kidnapping dinsa shi kuma kanin nashi an harbeshi da bindi a kafarsa yanzu haka yana asibiti shi kuma najeeb din sun tafi dashi....

Thank you for reading my story!!!

Bạn đang đọc truyện trên: Truyen247.Pro