Chapter 13
"Da safe taso zuwa taga anee sedai lokacin tasan tabbas bata tashi daga bacci ba,haka nan ta tafi school ko breakfast batayiba,tunda taje makaranta take ta kiran number anee amma bata daga mata wayaba bacin tarin text message din da taketa tura mata shima ba responding,gaba daya jikinta babu wani kwari ta shiga class sam bata fahimtar lecture din da akeyi ko kadan,bayan lecturer ya fitane hamida ta karasa inda khushi ke zaune ta dafata cikin damuwa tace meenal yana ganki haka yau?ajiyar zuciya tayi sannan tai murmushi kadan tace karki damu hamida i'm okay kawai dai kaina ke min ciwo,kan desk din ta zauna tace toh fadamin amsoshin tambayoyina na jiya wanda kikace sai yau,hararar hamida tai tace ke kam baki da mantuwa wlhy ai na zata tuntuni kin manta,shafa kumatunta tayi tace niko ina zan manta nida nasha mari jiya ai wlhy ko cikakken bacci banyiba saboda alajabin marin da akayi min jiya please inaso ki fadamin wacece ita.....shiru tayi na lokaci kadan sannan tace hamida wacce ta mareki jiya ba kowa bace sai cousin dina aneesa,ina zaune a gidansune saboda mahaifinta ya nemi alfarmar a bashi ni inci gaba da zama a wajensa saboda ragewa mahaifina nauyin karatuna da wasu bukatun,girgiza kai hamida tayi alamar gamsuwa sannan tace toh meyasa aneesa bataso ta ganki tare da kowa?bata rai tai tace saboda tana sona,dariya hamida tai sannan tace toh don tana sonki ai kowa ma yana sonki tunda kinada kawaye da sauran yan uwa aiba ita kadai ke son kawancenkuba,dariya khushi tayi me hade da takaici tace hamida soyayyar da aneesa keyi min ba irin soyayyar da kike zato ko tsammani bace,hamida kinsan na yarda dake fiye da kowacce kawa da nake tare da ita kuma abinda zan nake fada miki inaso ya zama sirri tsakaninmu please,karki damu inaso ki fadamin wanne irin soyayya aneesa keyi miki?shiru ta sakeyi har na seconds 30 sannan tace irin soyayyar da da namiji yake yiwa mace irinta aneesa ke min kuma nima ina tabbatar miki ina matukar son aneesa fiye da komai a rayuwata,hamida bazan taba iya rabuwa da aneesa ba saboda a yanzu ta zama wani babban jigo a rayuwata,dariya hamida tayi tace ni kam kina bani dariya idan kina fadan wannan zancen to wai har akwai wata soyayya ma tsakanin mace a mace ko kun manta wata rana zakuyi aure kowacce ta kama gabanta ganin juna ma zeyi muku wahala,bana tunanin hakan zai faru indai anee tana numfashi a duniya khushi ta fada a takaice,sun dade suna tattaunawa har sai da akazo daukan khushi tukunna suka rabu inda hamida ta koma gida cike da alajabi....
"Direct apartment dinsu ta wuce tayi wanka bayan ta gabatar da sallar azahar,mummy ce ta tura a kirata suzo suci abinci,red jumpsuit tasa sai hula black colour,wayanta ta dauka ta nufi dinning area duk da ba wani yunwa take jiba kwata kwata bata son cin komai,wani irin dadi taji ganin aneesa zaune a dinning din itama hankalinta yana kan wayarta tana dannawa,bude food flask din tayi ta fara yi musu serving white rice da chicken pepper soup da avocado salad,mumcy ta fara zubawa sannan ta mikawa aneesa nata itama ta zuba nata ta zauna,hada ido sukayi da anee sedai wani irin kallo da tayi mata yasa gaban khushi faduwa ganin sam babu alamar wasa balle sakin fuska,wayarta ta janyo ta rubuta sweetheart
Anee:what?
Khushi:I'm sorry please
Anee:Sorry for what?
Khushi:Don Allah ki kalleni sena fada miki toh
Anee:Don't disturb me
Khushi:please hun
Anee:Mind your bussiness
Khushi:you are my bussiness
Anee:And I'm busy
Khushi:Doing what?
Anee:hey,karki dameni mana kiyi abinda ya dameki
Khushi:kece damuwata ai
Anee:No time
Khushi:please,please,please
Anee:what?
Khushi:Just look at me please
Anee:I'm busy
Khushi:busy doing what?
Anee:doing nothing
Khushi:please darling
Anee:what?
Khushi:ki kalleni
Muryar mumcy ce tasa gaba dayansu dagowa da sauri,wai ku me kukeyi da wayoyi haka?kowacce cikinku ta zubawa waya ido tana dannawa ko kun manta abinci kukeci ne?dariya khushi tayi tace mum ina karanta wani labarine shiyasa,amma kuma ai yanzu lokacin cin abincine Musamman ke da kika dawo yanzu,mikewa anee tai tsaye tace mum gaskiya bana jin yunwa yanzu i need to rest,cikin mamaki mumcy tace ammafa karki manta ko breakfast bakiyiba aneesa kuma yanzu ma kice kin koshi kinsan doctor yace ba,ashan magani sai da abinci ko?ajiyar zuciya tayi tace i know idan na huta anjima kadan zanci abincin,toh shikenan amma bari khushi ta biyoki da abincin in yaso anjiman se kici bama sai kin fitoba,murmushi aneesa tai tace a,a bama sai ta kawo minba bari na tafi dashi kawai,toh ai hannunki da ciwo meenal tashi ki rakata da abincin nan kinji mumcy ta fada tana gutsirar apple din dake hannunta,okay ta fada da sauri ta dauki flasks dun ta bi bayan aneesa,a kofar dakin aneesa ta tsaya tace bani abincin,murmushi khushi tayi wanda ya bawa dimples dinta damar lomawa tace ai bamuzo dakinba,hade rai ta sakeyi tace nace miki ki bani in karasa da abuna,bata cewa anee komaiba ta tura dakin ta shiga bayan ta ajiye abincin ta tsaya cak,bata sake kallon khushi ba ta kwanta akan gado ta janyo blanket ta rufe jikinta,jikinta sanyaye ta zauna gefen gadon ta yaye blanket din tace anee,a fusace tace what?muryarta na rawa tace don Allah anee kiyi hakuri ba don halina ba please,kuma na miki alkawarin hakan bazai sake faruwaba ta karasa maganar tears na fita daga idonta,kallonta tai alamar she don't care sannan tace idan har da gaske kike bakyason ganin damuwata toh ki ficemin daga daki domin a yanzu ke kadaice mai samun damuwa kinga kuwa fitar ki daga dakin nan shine farin cikina,ganin da gaske anee take yasa khushi fita daga dakin jikinta sanyaye ta wuce dakinta,kan gado ta fada tana ta tunane tunane bacci ya dauketa zuciyarta cike da damuwa
"Jin khushi shiru yasa mumcy lekawa dakinta,sedai tana tabata taji jikinta yayi zafi sosai da zazzabi,bayan tasha maganine ta fita daga dakin ta barta,daga anee sai mumcy a palour yasa aneesa kallon mum tace ina khushi?ayya ai tana chan daki yanzu na dawo daga wajenta tasha magani zazzabi ke damunta,a firgice anee tace zazzabi kuma mum?ganin yanda anee tayi tambayar cikin tsoro da damuwa yasa mum mamaki tace eh amma ya naga duk kin damu haka yarinyar da ko magana ma bayi mata kikeba amma daga jin bata da lafiya kin tsorata haka?da sauri anee ta gayyato murmushi fuskarta tace mum abinne ya bani mamaki dazun nan fa na ganta lafiyarta lau amma kuma kince bata da lafiya,toh lamarin ubangiji kuma ai ba abin mamaki bane mum ta fada tana janyo remote,sun dan taba hira kadan kafin anee ta wuce dakinta sedai bayan kwanciyarta bacci yaqi zuwa idonta,tunanin khushi ya hanata komai,mikewa tai ta nufi bangarensu khushi...ta dade a bakin kofa kafin ta tura dakin jin dakin a bude ya sata hamdala ta tura kanta ciki,kwance ta tarar da ita ta lullube kanta gaba daya cikin blanket,a hankali ta zauna gefen gadon ta yaye lullubin da khushi tayiwa kanta,bacci takeyi jikinta yayi zafi sosai,cikin tausayi take kallonta tare da tsananin kaunar yarinyar,fake kiss tayi mata a cheeck sannan ta ja blanket din ta sake lullubeta ta mike zata fita daga dakin,jin khushi ta janyo hannunta ya sata waiwayawa da sauri tayi hugging dinta cikin shagwaba tace i miss you,sake connecting dinta tayi da jikinta tace i miss you more darling,i miss you morethan you do,sosai khushi ke kuka anee na rarrashinta,turo baki khushi tai tace but why are you avoiding me this days?i,m not avoiding you darling kinyi min lefi ne ya zama dole in nuna miki banaso saboda next time karki sakeyi min anee ta fada a takaice,cikin kuka tace amma ai na baki hakuri,of course baby yanzu dai duk ba wannan ba how is your body? Hope zazzabin ya sauka ko?harararta tayi tace ni babu wani zazzabi da nakeyi dama zazzabin missing dinkine,murmushi anee tai sannan ta mintsineta kadan tace really?of course my love ta fada tana sake rike hannunta suka fara kissing junansu,gaba daya jikinta take kissing hannunta na massaging boobs dinta
Thank you for reading my story!!!
Don't forget to subscribe on my youtube channel @MaimunaAbdallah
Bạn đang đọc truyện trên: Truyen247.Pro