Chào các bạn! Vì nhiều lý do từ nay Truyen2U chính thức đổi tên là Truyen247.Pro. Mong các bạn tiếp tục ủng hộ truy cập tên miền mới này nhé! Mãi yêu... ♥

GABATAR WA!

HATSABIBIYAR TAFIYA

Marubuciya
@xinnie_smart

wani dalili me karfi a karkashin jagorancin shaukin soyayya, ya dauki masoya biyu zuwa wata tafiya mai cike da marmari da lissafin zuci me dadi da shauki. Akwai abubuwa mabanbanta a cikin tafiyar da suka taru suka ba tafiyar sunannaki matuka.

Suhaima ta kira tafiyar SHU'UMA bisa karkashin dalilinta na shuuman abubuwan da suka faru.

Haidar ya kira tafiyar BIRKITACCIYA kasancewar birkita abubuwa da tayi wadanda suke a daidai suka koma ba daidai ba.

Jamil ya mallaka mata suna SIHIRTACCIYAR TAFIYA. A dalilin rashin jin dadin abinda tafiyar ta haifar masa.

Wasu da dama sun ji dadin tafiyar.
Wannan tafiya ta haifar da labari me cike da tarihi da rikita rikita. Kuma tafiyar CE dalilin faruwan duk labarin HATSABIBIYAR TAFIYA

Ku jira shi zaizo bada jimawa ba 😍

Bạn đang đọc truyện trên: Truyen247.Pro