Chapter 5
"Wasu zafafan hawayene suka gangaro a fuskar rahma,dafe kanta tayi cikin tsananin kuka tace wayyo ni na shiga 3 na lalace,yaushe zan samu rayuwa mai dadi kamar irinta ta kowacce mace,number zahra ta kira cikin kuka tace zahra please ki taimaka kizo ki sameni ina meersazo estate plat 4,please ki taimaka ina cikin tsananin damuwa
"Cike da mamaki tace rahma meya faru?
"Komai ma faruwa yakeyi zahra babu abinda baya faruwa a tare dani please i just need you it's urgent
"Cikin 1 hour zahra ta karaso daman basu da nisa itama aure ya kawota london mijinta anan yake aiki
"Ita kanta zahra tayi mamaki ganin yanda gidan ya hadu tamkar na cikakkun yan kasar,cikin yan kasar ma tabbas sai masu kudin cikinsu suke mallakar irin wannan gidajen
"A palour ta zame ta zauna ta dubi rahma cikin mamaki tace ke kuwa rahma wacce damuwa ce zata sameki kina cikin wannan daular arzikin,nasan yanda wannan gidan yake da kyau haka ma me gidan zai zama kyakkyawa to menene abin damuwarki rahma?
"Murmushi tayi har dimples dinta ya samu damar lomawa tace zahra bazaki ganeba,tabbas mijina kyakkyawane kwarai,idan nace kyakkyawa ina nufin mugun kyau sedai yana tare da mummunar zuciya wacce ban taba ganin zuciyar da tafi tashi muniba
"Zahra ce ta kwashe da dariya har tana tafa hannu tace rahma your stupidity will always follow you wherever you go,har yaushe kika bude zuciyar nashi kikaga muni?
"Hmm zahra kenan kinsan nayi aure wanda ban shiryawa yin hakaba,su anna sunyi min auren dole akan mutumin da ban taba ganiba balle inji digon sonsa a zuciyata,suncemin wanda zan aura yana matukar sona ashe duk ba haka bane shima auren dolen aka mishi sam ba nice zabinsaba,kwata-kwata bai damu daniba balle damuwata....in takaice miki bayani dai yanzu yace kafin ya dawo daga office in tattara kayana in koma guest room
"Guest room rahma...zahra ta zaro ido tana kallonta
"Yap ta fada cike da takaici a fuskarta
"Tsaki zahra tai tace you are very stupid rahma,ki kalleki da kyau a mirror ke kanki kinsan kin wuce kalar matar da namiji zai dinga hantara,rahma ke dabance a cikin mata sunanki kadai can define your beauty,rahma ke kyakkyawace kuma mai ilimin addini dana boko,kin fito daga babban gida,kina da tarbiya da kamun kai sannan kinada duk wani abu da namiji yake bukata....meyasa zakiyi wasa da damarki?
"Zahra bazaki gane irin namijin da nake aureba har sai kinyi ido 4 dashi,he's very hard to understand duk yanda kika kai ga bincike baki isa kin gane like da dislikes dinshiba....
"Murmushi zahra tayi tace rahma har yanzu you are young,yarinta bata sakekiba,tun muna makaranta kike son auren namiji mai kyau da ilimi,kuma gashi kin samu mezai hana ki yi amfani da damarki tun kafin ya nemo zabin zuciyarsa ya aura
"Gaban rahma ne yai mummunan faduwa da sauri ta kalli zahra tace kishiya kuma?na shiga 3 wallahi zahra inason moha tun ranar dana fara hada ido dashi nakejin zazzafan sonshi a zuciyata,i don't know how to explain but i am totally,completely,madly in love with him....i really feel for him ta karasa maganar tana kuka
"Da kyau rahma kin birgeni matuka nima kuma zanso ki kasance da moha har karshen rayuwarki.....don haka daga yau ki zamewa mijinki jerry shi kuma tom (lol) hakan zai sa ya ringa jinki a zuciyarsa in every beat of his heart,kuma ya zama dole ki ajiye rashin kunya duk da nasan hakan a jininki yake rahma amma dole ki rage idan kina son zaman lafiya....daga karshe kawo kunnenki kiji......magana ta fada mata a kunne jikin rahma a matukar sanyaye ta kalli zahra tace da gaske
"Of course
"Har bakin gate ta rakata sukayi sallama
"Tana shiga gidan ta gyarashi fes sai tashin kamshi yakeyi...
"Kitchen ta shiga sedai kayan abincin duk na turawa ne hakan yasa rahma dafa white rice da egg sauce,ganin yamma tayi yasa rahma saurin shiga wanka ta fito bayan ta shafe jikinta da lotion da turaruka masu kamshi,ba wani heavy makeup tayiba powder ne kawai da lipstick ta saka don ita pinky lips gareta bra da pant ta dauka red colour tasa
"Dakin moha ta shiga cikin sanyin jiki ta bude wardrobe dinsa....wata black t-shirt dinsa ta ciro wacce akayi manyan rubutu jiki da farin rubutu an rubuta *MY LOVE FOR YOU* cikin sanyin jiki ta saka rigan ta tsaya jikin mirror tana kallon kanta.....a gaskiya rahma tayi matukar kyau cikin rigar,iya cinyarta rigar kawai ya kawo mata
Waya ta dauko ta kira zahra cikin sanyin jiki tace zahra laps dina duk a waje any bazansa trouser ba
"Karki damu rahma just try it,nasan zakiji wani iri tunda baki saba ba amma try it please.....shhhhh!rahma ta fada cikin sauri tace he's coming zahra ya dawo...da sauri ta yanke wayar ta fada kan gadon moha ta rufe kyawawan idanuwanta alamar bacci takeyi
"A gajiye ya shigo kamar yanda kullum ya saba dawowa a gajiye,coat dinshi rike a hannu inda johny ke rike da briefcase dinsa,a palour ya ajiye mishi briefcase din nashi ya juya....
"Kai tsaye ya nufi bedroom din nasa kamar yanda ya saba ya tura kofar.....cak ya tsaya yana kallonta kamar wanda yake ganin abin mamaki,kallonta yake daga sama har kasa
You are dead!So fucking dead!!!ya fada da karfin gaske ya karasa bakin gadon
"Matsowa yayi sosai ya kai hannunsa jikinta,hannunsa ne ya fara karkarwa kamar wani wanda ya hada shocking da sauri ya dauke hannun...ya fara buga pillow din da take kwance
Idonsa ne ya hau kan kyakkyawan hadadden lips dinta,a hankali ya cije nashi lips din,sake tsugunawa yayi ya hada lips dinshi da nata inda yai hugging dinta kamar zai mayar da ita cikinsa,tuni ya rikice ganin yanda rahma ke sake hada jikinta da nashi hade da kyakkyawan kamshin dake fita daga jikinta....bakinsa ya hada da nata suka fara kissing junansu kamar ya samu lollipop haka yake shan bakin rahma...
"What are you fucking doing?do you forget that you are a gentleman?abinda zuciyar moha ke fada mishi kenan
"Da sauri ya ture rahma daga jikinsa cikin zafin nama yace get out from my room inda indanuwan sa sukayi jaa
"I will not ta fada cikin gadara
"I said get out....ya karasa maganar yana kallonta up and down kamar wani zaki
"Cikin fushi ta dauki wayarta tana shirin barin kofar dakin yace mata hey you can you please give me my shirt
"Harta juya ba tare datace mishi komaiba,sai ta tuno da maganar zahra cikin sauri ta cire rigar ta jefar a tsakiyan dakin ya rage daga ita sai bra da pant
"Kallonta yaci gaba dayi cike da mamaki inda jikinsa ya dauki rawa,komai nasa ya tsaya cak tsananin sha'awar yarinyar ce a zuciyarsa
"Murmushi tai me hade da takaici a zuciyarta cikin sanyin murya ta dubi joystick dinsa daya tashi
"Sign tai da girarta cike da mugunta tace a bashi hakuri fah na tashesa a barci,tana gama fadar haka tai juyawarta ta shige dakinta ta kullo cike da kunya
"Bin joystick din nashi yayi da kallo ganin yanda ya tashi sosai har ana iya ganewa,wata muguwar kunyarta yaji ya kamashi
"Zubewa yai a kasa jin kafarsa ta kasa daukarsa,ya janyo rigar data cire masa ya kara a hancinsa yana shaqar kamshin jikin rigar
Jefar da rigar yayi lokaci daya ya hade ransa...tsaki yayi yace love and hate for you rahma how can it be possible?
*Hahahaa you are so so very stupid mr moha aka gentleman mallam you are in love kawai😂*
Dont forget to vote,share and comments
*Mrs Abideen*
Bạn đang đọc truyện trên: Truyen247.Pro