Chapter 35
"Tura kofar yayi ya shiga dakin tare da sallama,zaune take gefen gado fuskarta lullube,seda ya dauki kusan 5 minutes tsaye yana kallonta tukunna ya samu kusa da ita ya zauna....shirune ya ratsa tsakani tukunna yace amarya ai sai ki bude idon naki haka inga da gaske ke dince ko an yimin musanye ne,shiru ta mishi....da hannunsa ya yaye mayafin dake jikinta tare da shaqar dadin kamshinta abubuwa sukaci gaba da tafiya yanda ya kamata😂.....da kyar ta tureshi daga jikinta
"Bangaren deedee ta kasa zaune ta kasa tsaye,zuciyanta ke bugawa da sauri da sauri,she still remembered that those hot eyes and that perfect smile of her first love,yana chan tare da rahma yanzu kenan hugging each other,kissing each other and what not again....rufe idonta tayi trying to stop her tears,sannan ta haye gado tayi hugging pillow hawaye yaci gaba da zuba a idonta
"A hankali ya bude idonsa ya kalli agogo it was 3:00am ya fada a hankali,da sauri ya mike tare da sakin rahma daga jikinsa ya shiga toilet ya watsa ruwa yasa jallabiya grey colour ya fito ya nufi dakin deedee,yana fita rahma ta kalli agogo tunaninta toh shi kuma moha ina zashi haka da tsakiyan dare?anya ba dan mafia baneba ma kuwa?ta fada a zuciyarta,da sauri ta mike duk da ciwon da jikinta ke mata ta lekashi,kamar an caka mata mashi haka taga shigar moha apartment din deedee,jikinta sanyaye tare da takaici ta koma daki
"Tura kofar yayi a hankali ya shiga,kwance ya ganta gefen gado ta takure,tausayintane ya kamashi sosai yasan deedee ba karamin hakuri tayiba don yarinyace karama amma tana da matukar kishi musamman akan moha bataso kowa ya kwace matashi,jikinsa sanyaye ya ture pillow din da tayi hugging,ya kwanta ta bayanta ya sake hugging dinta sosai,fuck!!!!deedee your body is so hotttttt zazzabine jikinki ko?ya fada yana sake sa hannunsa jikinta,a firgice ta mike zaune tana kallonsa cike da mamaki,janyota yayi kamar wata yar tsana yace deedee come close to me na saba dake deedee,tureshi tayi tare da ajiyar zuciya tace what are you fucking doing?ko ka manta aure kayi shine zaka shigomin daki at this time,deedee we will talk about that issue later,naji jikinki da zafi kalli yanda idonki yayi ja kinyi kukane ko?girgiza mishi kai tayi alamar a'ah,okay tell me meyasa jikinki yayi zafi kuma idonki yayi ja ya fada yana janyota jikinsa,bakomai fah ta fada a takaice sannan tace you have to go now nasan tana chan tana jiranka,deedee i miss you,i miss you much more than you think deedee na saba dake bazan iya spending night da kowaba sai ke...fashewa tai da kuka sannan tai hugging dinsa,zamewa yayi ya kwanta ya ajiyeta akan chest dinsa yana ci gaba da lallashinta daga nan har bacci ya daukesu
"Sai 8am tukunna suka fito main palour inda katafaren gurin cin abincinsu yake,wanda tuni deedee ta girka musu delicious....,apartment din rahma ya nufa sedai tuni deedee ta riko hannunsa tare dayi mishi wani killer smile tace ni zanje na taho da ita,well as you wish ya fada sannan ya zauna...cikin sallama ta tura dakin ta shiga wanda yake ta tashin kamshin amarci,zaune ta tarar da ita gaban dressing mirror tana yin makeup,cikin fara'a deedee ta dafa rahma ta baya tace good morning aunty,gaba dayansu sukayi dariya,food is ready idan kin shirya ki fito muna jiranki,daga mata kai kawai rahma tayi sannan taci gaba da abinda takeyi,deedee na fita rahma ta bata rai azuciyarta tace wato mutumin nan ma ya raina min hankali wlh ya gama wahalar dani jiya ko bari safiya bataiba ya fice ya barni ba tare daya damu da lafiya ta ba shine zai turo min wannan yar iskar yarinyar me kama da yan tsaki😟mikewa tayi ta saka riga da skirt na atamfa red colour wanda sukai matukar yi mata kyau ta feshe jikinta da perfumes ta fito kamar sarauniyar kyawawa ta duniya,sedai tana karasawa dinning area din tayi suman tsaye don deedee da moha ta gani suna having hot romance bama su san tazoba,rantane yai mummunan baci ta juya zata fice daga area din,hannu taji ya riketa da sauri ta juyo sedai maimakon taga moha sai deedee ta gani tsaye fuskarta cike da fara'a tace am sorry aunty nah bansan kinzoba wlh,murmushi rahma tayi cike da takaici tace hmmm,hannunta taja ta zaunar da ita cike da kulawa tayi musu serving abinci kowa da plate dinsa,kadan kadan take ci don sam abincin baya yi mata dadi don yanayin dataga moha da deedee hakan ya tabbatar mata suna matukar son junansu kuma sunyi matukar dacewa,sam be bi takan rahma ba domin ko kallon inda take beyiba itama bangarenta bata damu da nashi sha'aninba,kallon deedee yayi yaga yanda take diban abinci dayawa har rufe ido takeyi,murmushi yayi ya dauke plate din nata ya mike tsaye,da sauri ta mike tace bani abincina,gwalo ya mata yace na karfine sannan ya nufi hanyar apartment din deedee da gudu itama ta bishi tana kokarin karbowa cike da soyayya......suna fita rahma ta zube kasa zafafan hawaye suka ci gaba da zubowa daga idonta,da kyar ta mike ta nufi apartment dinta
"Life goes on haka rayuwar rahma taci gaba da kasancewa gidan moha ba tare da wata kulawaba sai takaici,moha sam bai damu da wata rayuwartaba sai dai kawai idan yana bukatarta yayi amfani da ita ta karfi,bangaren deedee kam tana bawa rahma kulawa 100% don wani lokacin ita ke yiwa moha magana idan yayi kuskure ko rashin adalci tsakaninsu
"Da gudu deedee ta karasa dakin rahma da take ta yin amai,da kyar ta kamata ta kaita bakin mota suka shiga ta wuce da ita hospital, sai da aka tabbatar da gwaje-gwaje cewar rahma na dauke da ciki tukunna deedee ta kira moha da sauri ya karaso asibitin,bakin moha kam ya kasa rufuwa kamar me tallan close up
"Bayan sun dawo gida,moha kam gurin rahma ya tare tun yamma har 9 amma shiru bai leko bangaren deedee ba yana chan yana bawa rahma kulawa,ita kam alamarin moha yanzu ya fara bata dariya don taga yau ya shigo a suffar sharukhkhan gobe zai zo a amrish puri,
"Wani tsananin kishine ya tasowa deedee wanda bata tunanin zata iya control din kanta,a fusace ta turo kofar dakin nasu da kafa....gaba dayansu suka juyo a firgice
Wallahi Allah seka saketa,ko kuma ka sakeni bazan iya zama da wata mace ba wacce take kokarin kwace min mijina,ya zama dole ta bar gidan nan yau,jikinsa sanyaye yace deedee what are you doing?cikin zafin rai tace bansaniba badai ta dawo bane donta samu ciki ta haifar mana yara toh good and fine an samu don haka zamanka tare da ita ya qare....a tsorace rahma ke kallonsu daya bayan daya wato ma aurenta akai donta haihu kawai?that's impossible ta fada da karfin gaske sannan ta kalli moha da yayi suman tsaye tayi murmushi tace idan har saboda na haifar maka yara ka aureni toh kayi babban kuskure domin bazan taba hada zuri'ah da mutum mara imani irinkaba,koda zan rasa rayuwata ya zama dole in zubar da cikin jikina
"Oh my god what are you fucking doing deedee,kingani ko....tuni jiri ya debi deedee ta fadi kasa,da gudu moha ya sakata a mota ya kaita asibiti bacin ya kulle duk kofofin gidan gudun kar rahma ta fita,kulawar gaggawa aka bawa deedee inda aka tabbatar da shigar ciki wata 1
What are you thinking guys?
How is the chapter?
Little bit bad for mohdee fans right?🙇
My brain is cracking
Dont forget to vote share and comment
Bạn đang đọc truyện trên: Truyen247.Pro