Chapter 28
MOHDEE POV
"Karfe 8 na safe amma har yanzu sweet,lovely and our romantic couples are still sleeping,a hankali ya bude idonsa ya saukesu akan deedee dake sleeping peacefully in his arm,he slowly untangles him from her without disturbing her sleep yayi kissing forehead dinta ya shiga bathroom,be jima ba ya fito sedai har yanzu she's still sleeping hugging his pillow,murmushi yayi ya dauki wayarsa ya shiga kitchen
"After sometime deedee ta bude idonta ganin babu moha kusa da ita yasata kallon agogo ta shige bathroom for refreshment,lotion kawai ta shafa sai powder da lipstick,wardrobe ta bude ta dauko maroon jeans trouser da black shirt wacce sukai matukar karbar jikinta,gashinta ta gyara wanda ya zubo har bayanta ta hadeshi da ribbon guda 1 ta feshe jikinta da perfumes ba tare data daura dankwaliba ta fito palour still moha baya nan,motsin shi taji a kitchen cike da mamaki ta karasa tayi hugging dinsa ta baya,turning dinta yayi suka fuskanci juna in a romantic voice yace "oh my god what a precious angel"murmushi tayi tare da rolling idonta ta kalleshi cikin shagwaba tace super hero what are you doing in the kitchen,wink yayi mata da idonshi yace it's a surprise sannan yaci gaba da juya chips din dake frying,hannu tasa zata karbi spoon din hannunsa,saurin riketa yayi yace "fuck"dont you ever try it deedee bana bukatar kiyi komai a gidan nan inba kular min da baby na ba shine kadai job dinki ya karasa maganar yana shafa cikinta,hannunsa ta rike cike da tausayi tace thank you super hero i really love you,hannunta ya rike ya fita da ita daga cikin kitchen din ya ajiyeta a palour sannan ya karasa gurin dispenser ya tsiyaya ruwan zafi ya hada tea yayi having sip yace wow so sweet like you,murmushi tayi ta karbi cup din takai bakinta sannan ta bata fuska ta tsuke dan karamin bakinta tace so very arrogant like you,a tare suka kwashe da dariya yace toh bani abuna,sake rike cup din tayi sosai tace no bari dai nayi manage,hahaha ashe dai anaso ya fada sannan ya mike ya koma kitchen be dadeba ya fito yayi musu serving breakfast
"Bayan sun gama breakfast moha ya dauki deedee yayi dropping dinta akan sofa,yayi switching on romantic and sweet song in the background and laid himself besides her,janyota yayi jikinsa tare da mika kadan yace ohh my deedee i missed you so so much in this 1 month da nayi spending without you,i missed you more sweetheart ta fada a hankali sannan moha yayi capturing lips dinsu together inda hannunsu ke roaming shamelessly all over there half naked bodies.....
MOHRAH POV
"Da sauri ta sauko daga kan gadon nata ganin yanda lokaci ya kure mata,bathroom ta shiga da gudu tayi having shower da brush sannan ta fito,bata wani dauki time ba wajen yin makeup,ta bude wadrope ta janyo suit din dake saqale jikin hanger,white top din ta fara sawa tukunna ta dora coat din daya zauna cif-cif a jikinta,sannan ta saka skirt din tare da fesa perfumes dinta masu kamshi,taje gashinta tayi daya zubo mata har baya,siririn baqin mayafi ta dora akai ta debi wayarta da key din mota ta fito da sauri,anna ta tarar tana jera breakfast akan dinning table...cikin sauri tace anna na tafi,zonan rahma haka zaki tafi bakici abinciba,da gudu ta karasa bakin kofar tace anna idan naje zanci yanzu na makara sosai,girgiza kai anna tayi tace oh ni yasu yarinya sai shegen son aikin tsiya bazaki dinga bawa kanki hutuba kullum office kullum office,Allah dai ya kawo ranar da zaki auri suraj ko zaki samu nutsuwa kamar ta sauran mata
MOHDEE POV
"Deedee ki kula da kanki sosai,kinga yanzu early morning ne banaso inga kina wannan crazy driving din naki you have to take a very good care of your self,sannan karki kunna Ac ki kunna warmer kinsan dai yanzu bake kadai bace kinga baby na bayason sanyi kinji,daga mishi kai tayi tace ok sir,mintsininta yayi a gefen cikinta yace ok take care am gonna miss you,hugging dinsa tayi tace i will missed you much more hero kaima ka kular min da kanka sannan ta karasa da gudu ta nufi bakin kofar motar,deedee ya kirata da karfi juyowa tayi ta kalleshi a hankali ya karasa bakin motar ya karbi dankwalin dake rike a hannunta inda gashinta ke bude ya yafa mata akanta yace kin manta yanzu kin kusa zama mother amma kike yawo ba dankwali ko rufe idonta tayi cikin kunya,sannan ya shafa cikinta ya tsuguna yayi kissing yace take care kuma ban saki yin aiki dayawa a office ba,pecks tayi mishi a cheeks sannan ta shiga motan ta wuce office inda shima ya koma don karasa shiryawa ya tafi nashi office din
"Wata muguwar razananniyar kara motocin suka bada a daidai lokacin da sukayi karo,gaba daya hankalin ilahirin jama'ar gurin yayo kan motocin guda 2 wanda dukaninsu matane a ciki,cikin tsananin tashin hankali rahma ta fito daga motarta cike da firgici ta tsaya tana kallon deedee da take kwance summmiya jini na zuba a jikinta,hannu ta dora akanta ta kwalla kara tana fadin na shiga 3 na lalace na kashe masa matarsa,ambulance ce ta karaso inda akasa deedee aka wuce da ita asibiti tare da rahma wacce ta buge motar deedee din
"Wayarshine yayi ringing ganin sunan deedee yasashi dauka da sauri cikin murna yace "hey hotty" sedai jin abinda aka fada masa yasashi saurin dafe kansa cikin tashin hankali yace subhanallah,innalillahi wa'inna illaihir rajuun....
Where the fucking hell are you? ya fada da karfin gaske,zuciyarsa na bugawa da sauri-sauri,cike da tsoro rahma ta fada mishi asibitin,ajiyar zuciya yayi yace look duk abinda ya samu matata you will pay for it,am gonna kill you badly very badly be jira komaiba ya kashe wayar ya dauki mota ya fara zuba gudu a titi
Poor rahma,i have already started crying for you😂😂😂coz mr arrogant will swallow your blood
Don't forget to vote,share and comments
Bạn đang đọc truyện trên: Truyen247.Pro