Chapter 24
"Yanda moha yaga rana haka yaga wunin daren ranar sam bai rintsaba,tunani barkatai suka dinga mishi yawo a kwakwalwarsa,kiran wayan deedee yakeyi amma sam taqi daga mishi wayar,tunowa yai da kamal babban abokin deedee tun suna yara wanda shima yaro ne gurin moha...wayarsa ya dauko ya kira kamal ringing 1 tayi ya daga wayar
"Hi dude sup?moha ya fada cikin sanyin jiki
"Absolutely fine sir,kamal ya amsa cikin girmamawa
"Kamal i want you to find where maryam is,moha ya karasa maganar yana dafe kansa
"Ok sir give me a day i will call you kamal ya fada cikin girmamawa
"I will just give you an hour,moha ya fada cikin gaggawa duk da kamal na shirin yin magana moha ya datse kiran tare da jefar da wayar gefen gadon,bayan awa daya da minti goma sha biyar kira ya sake shigowa wayar moha it was kamal ya fada cike da murna ya daga wayar yo sup dude?cikin girmamawa kamal yace am sorry sir i can't even caught her on phone then naje gidansu still an fadamin cewar bata zoba,cikin tsawa da tashin hankali moha ya mike yace you are very stupid kamal uban waye ya saka kaje gidansu ka sanar dasu ina nemantane?cikin tsoro kamal yace i'm sorry please amma nayi hakan ne ta hanyar dabara ban nuna musu kaine kake nemantaba....kashe wayar yayi ya sake cillar da ita tare da dora hannunsa akansa yana squeezing gashin kansa,mikewa yayi tsam ya dauki key din motarsa ya fice da gudu daga cikin gidan,kofar gidansu deedee yayi parking a hankali ya tura kofar palour din sedai duk yanda yaso yi sam deedee taqi amincewa ya hadu da ita a dole ya koma gida cike da tashin hankali
Life goes on,da sauri da sauri ranaku ke tafiya hakan ya bawa moha damar duk wani shirye-shirye da yakeyi,bangaren rahma ta koma bakin aikinta inda ta tattara al-amuran moha ta watsar daga cikin rayuwarta wanda take ganin hakan shine mafita tun bayan fansar data dauka ta raba mr arrogant da deedee
2 months ago,jikin mirror yake tsaye yana taje gashin kansa,suits ne jikinsa ash colour yayi kyau sosai wanda ya amsa a kirashi da gentleman,murmushi yakeyi na mugunta jikin mirror din wanda ya bawa dimple dinshi damar lomawa,agogon hannunsa ya duba yaga har 5 yayi cikin sauri ya dauki key da wayoyinsa ya fita daga gidan......kwance take kan gado tana aiki a laptop dinta,aka sanar mata tayi baqo takalminta kawai ta zira ta fito sedai ganin moha tsaye bakin mota shi yayi matukar tsoratata,yayi mata kyau sosai ganinshi tayi kamar an chanjo mata shi,kamar wata gunki ta tsaya tana kallonsa cike da damuwar jin menene ya kawo shi gidansu,murmushi yayi mata tare da rike kugu kamar yanda tayi,tsaki tai cikin tsiwa tace what are you here for?ina ganin duk wani wasan kwaikwayonka ya kamata ka kawoshi karshe domin rahma ba sa'arka bace ba yanzu,fuskarsa ya chanja kamar me shirin yin kuka yace am sorry rahma nasan duk maganar da zan fada miki yanzu bai zama lallai ki yarda ba amma ya zama dole na fada miki i really regret i'm out of my mind wlh ina sonki,ina kaunarki sai yanzu na gane cewar rayuwata dake ta dace ba da kowa ba,please ki fahimceni....tamkar a mafarki haka rahma ke tsintar maganganun moha ganin zuciyarta na neman amincewa da maganarsa yasa ta saurin dakatar dashi da hannunta tace karya kakeyi kana nan a matsayin dana sanka nothing changes in you,da sauri ya zube kasa gabanta yana fadin trust me rahmai can't do without you please,please. ....jikintane yai sanyi inda ya dauki rawa cike da tsoro tace stand up please baka tsoron wani yazo ya ganka ka zube gabana kamar wani almajiri....almajirine indai akankine rahma na zabi in zama almajiri nidai inaso ki amince da soyayya ta please,shirune ya ratsa tsakani na tsawon minti 2 daga nan rahma tace zanyi tunani ta juya zata wuce,saurin shan gabanta yayi yace excuse me..tsayawa tai tana kallonshi tare da shaqar hadadden turarensa,murmushi yayi karo na 2 yace well na baki lokaci kamar yanda kikace sedai baki fada min rana ba,juya idonta tai cike da kunya tace gobe, kisa a ranki moha zai yita jiran responding dinki har sanda kika amince dani and finally idan har kin amince dani goben it will be a game.... we will hangout for lunch zan kiraki around 4 pm idan har kikace nazo mu fita toh kin amince dani idan kuma kika ce no that means baki amince da soyyayata ba....ok kawai tace sannan ta juya ta koma gida
"Washe gari karfe 4 moha ya kira rahma sedai amsar da kowa beyi tunaniba ita ce ta fito daga bakin rahma ,pink gown ne jikinta sai siririn mayafin gown din tayi kyau sosai,tunda ta shiga motar bata ce dashi komai ba sedai moha dake ta zuba kamar kanya kamar ba mr arrogant din data saniba ita kam har mamaki yake bata,kofar gidansa yai parking sannan ya kashe motar cikin yaudara yace let's go,harararshi tai cikin rainin hankali tace babu inda zani karka manta yanzu ba matsayin matarka nakeba don haka ni bazan shiga wani guri daga ni sai kai ba,murmushi yayi yace kwana nawane kin zama matata and i promise bazan taba koda dan yatsankiba trust me babe,da kalamai na yaudara moha yai nasarar shigar da rahma cikin gida...gefen resting chair din dake palour din ta zauna tana wasa da wayarta moha ya wuce dinning area ya zauna
"Wani kakkarfan mutum ne ya dauki rahma cak ya shiga da ita daki duk da uban ihun da take kwalawa hakan besa moha koda dagowa ya kalletaba illa abincinsa da yake ci cikin kwanciyar hankali
"Mutumin bai tsaya wata wataba ya jefa rahma kan gado ya yage kayan dake jikinta ya fara aikin da aka sashi kamar tsohon zakin daya shekara beci abinciba haka yake kwasar rahma tun tana iya ihu har ta kasa koda daga hannunta....wanka ya shiga ya fito ya zira kayansa sannan ya kalleta yace minti 3 na baki ki saka kayanki don oga zai shigo dakin yanzu,cikin sauri ta zira kayanta tana kuka cike da tashin hankali banda jinin dake zuba daga jikinta
"A hankali ya turo kofar ya shigo hannunsa dauke da coffee yana sha cike da kwarewa a rainin hankali,rappers din dollars ya cillawa mutumin dake tsaye,cikin murna ya karba ya fice waje yana godiya,zagayowa yai bangaren rahma data kifa kanta tana kuka yace ummm don't be such a dumb,whatever you saw is the truth don't think that you are dreaming it's all part of the revenge, i hate you morethan everything yaci gaba da zagaye dakin,saitin kanta ya sake dawowa yai closing gaps din dake tsakaninsu hakan ya bawa zuciyar rahma damar tunanin ko kissing dinta zeyi domin dauke mata duk wani radadin ciwon da zuciyarta keyi...(hahaha she is wrong)hannu yasa ya rike kanta tare da daidaita fuskokinsu waje daya yace i hate you,i will never love you hakan da nayi miki ya isa ki gane cewar bana sonki kinga ya kamata ki zauna da kyau kiyi tunani wanne namijin ne zai kawo matarsa wani namiji yayi having sex da ita still kuma ya biya shi kudi....tureshi tayi da karfin gaske duk da zafin da takeji a kasanta tace why are you so eager to make my life such hell?me nayi maka har ka yanke min wannan hukuncin mafi muni a rayuwata?meyasa zaka lalatamin rayuwata?
"Shhhhh this is just the beginning and you are already shouting and complaining about it,ajiye cup din coffee din hannunsa yayi sannan yace there is much more waiting for you,and i should remind you the level of the pain will increase day by day,
Poor rahmah😬
What do you think?
What are you suspecting?
Bạn đang đọc truyện trên: Truyen247.Pro