Chapter 23
"Fashewa yayi da dariya sannan ya tura mata "do what ever you like looser perfect looser"
Tsaki yayi ya jefar da wayar gefe cikin tashin hankali yake tafiya da gudu a titi,tunanine barkatai suka tarar masa mafi mahimmancin damuwarsa shine ya zeyi da deedee,3 star mall ya tsaya yayiwa deedee shopping sannan ya karasa gidan,zaune take a palour tana kallon series film din da tafison kallo a kowanne lokaci,dagowa tai ta kalleshi sedai babu alamar murmushi ko dariya a fuskar deedee,jikinsa sanyaye ya karaso inda take zaune ya dafota ta baya yace deedee are you ok?sannan ha tura mata ledar dake hannunsa gabanta yace suprise...watsa mishi ledar tayi jikinsa,,,murmushi tayi wanda ake cewa yafi kuka ciwo sannan ta kunna mishi voice recording din da rahma ta tura mata dazu,a firgice ya dago ya kalleta cike da rudani a fuskarsa ya dafata yace deedee don't misunderstand me please i will explain everything to you.....tureshi tai daga jikinta inda suka mike tsaye lokaci daya tace explain?kana tunanin zan sake yarda da wani wasan kwaikwayonkane?ashe duk maganganun da kake fadamin is a big fat lie,hannu tasa ta share hawayen da suka zubo mata daga idonta sannan tace you are a cheater,heartless,evil and selfish tun haduwata dakai kake yaudarata ba sona kake yiba,saurin dakatar da ita yai da hannunsa tare da girgizata cike da rudewa yace ki fahimceni deedee wallahi tallahi i love you.....hannu tasa ta wankeshi da mari tace you have to stop saying these words that you don't even know the meaning of it,ka dade kana yaudarata da kalmar i love you sai yanzu na tabbatar wa kaina cewar ma'anar kalmar ce baka saniba har kasani nake bata lokacina akanka ashe you are busy loving your ex-wife har kana fada mata ta dawo gareka well congratulations for broken my heart for the second time tana gama fadar haka ta shige daki tare da kullowa ta fada gado tana kuka mai tsuma zuciya cike da tsana
"Bin ta yayi da kallo lokaci daya gumi ya karyowa illahirin jikinsa,jin kafafuwansa sun kasa daukarsa ya sashi zubewa kasa,jin dumi a kumatunsa ya sashi dora hannu a kumatun nasa hakan ya tabbatar masa da hawayene suke zubowa daga idonsa as he lost the most precious person in his life.....wayanshine ya fara ringing cikin sanyin jiki yai sliding ya kara a kunnensa muryar rahma ce ta doki kunnensa "congratulations mr arrogant dafatan wasan yana yi maka dadi kuma kana enjoying game din,dukkanin pain din da zaka fuskanta a yanzu to ka sawa ranka nima irinshi nayi a lokacin baya" hannu yasa ya kashe wayar sannan ya wurgar da wayar gefe ya mike tsaye jikinsa na tsuma zuciyarsa na bugawa da sauri,wata irin tsana me tsanani ce take ratsa jkinsa tare da zafin soyayyar deedee
"Fitowa tayi janye da travelling bag a hannunta tana share hawayenta,tarar gabanta yayi fuskarsa dauke da damuwa yace deedee what fucking hell are you doing?don't you dare touch me ta dakatar dashi cikin fushi,ni zan tafi gidanmu don bazan iya zama da cheater irinkaba daga nan ta tureshi taci gaba da tafiya
"Janyota yayi cikin zafin nama sannan ya kafeta da jajayen idanuwansa yace deedee wai me kikeyi hakane?kin fara haukane?a haka zaki fita da riga da wando ko kin manta ke matar aurece kuma waye ya baki izinin ki fita daga gidan?
"Murmushi tayi sannan ta fisge hannunta daga cikin nashi tace point of correction karka sake kirana da matar aure don ni ba mallakinka baceba kuma ina bukatar divorce paper dina yanzu idan kuma daga baya zaka biyoni da ita fine...ajiyar zuciya yayi cikin takaici yace don't be so crazy deedee kinsan baki isa ki sani sakinki by force ba ko?kallonsa tai cike da tsana tace yeah i know coz you don't care about someone feelings because you dont have a heart kanka kawai ka sani,you only know the power of money that's why you cant even define love,gaban moha ne ya fadi inda hawaye suka gangaro masa a hankali ya zube kasa yace deedee please don't leave me,i will never hurt you again deedee tun ina yaro ban taba neman komai na rasa ba amma tunda kika shigo rayuwana kika sanja min tsarina,daga nan nai understanding love is true,i love you so much dee try to understand me,wallahi zan mutu idan kika barni deedee....tsaki tayi sannan ta juya tai tafiyarta
"Zaman yan bori yayi akan kujera tare da dafe kansa da hannuwansa 2.....
"Kusan 1 hour ya dauka zaune ba tare da ko motsiba banda hawayen da suke biyo kumatunsa,hannu yasa ya shafo ruwan hawayen fuskarsa sannan yayi murmushi yace rahma kin tarowa kanki match,my revenge will be the worst revenge everrrrrrrrrrr
Short and crappy chapter!!!
But i'm so busy these days i am having my exams
Hope you guys will understand
I will update soon
Love you all
Mrs Abideen❤
Bạn đang đọc truyện trên: Truyen247.Pro