Chapter 21
"Tsaki tayi ta jefar da wayar da kan gado,sannan ta fashe da wani kuka mai matukar ban tausayi,Anna ce ta turo kofa ta shigo ta zauna gefen gadon rahma cike da tausayi ta dafa kan rahma tace kiyi hakuri rahma nasan mun zalinceki kuma mun hadaki da mutumin da bai dace da rayuwarkiba har yakai ga ya wulakanta mana ke kamar wata matar da aka bashi sadaka,kuma kisa a ranki insha Allah se sunyi nadamar abinda suka miki da yardar Allah moha sai yazo gidan nan da kafarsa neman muyi hakuri mu bashi ke sedai nayi alkawarin indai ina raye bazan taba bashi aurenkiba,cikin faduwar gaba rahma ta kalli anna a zuciyarta tace ai da zan samu moha yace yana sona toh wlh babu abinda zai hana in amince masa don moha shine dream din dana dade inayi a rayuwata,amma a zahiri shiru ta yiwa anna har ta gama maganarta ta fita
"7am deedee ta farka daga bacci da sauri ta zame jikinta daga jikin moha daya matseta kaman za'a sace mishi ita,bathroom ta shiga direct tayi wanka ta fito ta tsane jikinta da towel,bata wani bata lokaciba wajen yin makeup ba don dama deedee ba ma'abociyar heavy makeup bace kasancewarta natural beauty,wardrobe ta bude ta dauko trouser baqi da shirt white colour sai long jacket din data dora black wacce ta sauko mata,siririn mayafin abaya tai amfani dashi wajen rolling kanta dashi bayan ta gyara gashinta sannan ta feshe jikinta da perfumes dinta masu kamshi da tsada,duk wannan aiki deedee tana yinsane cikin sauri da kwarewa a saurin,gurin da dispenser ke ajiye ta nufa ta debo ruwan zafi ta zuba madara da ovaltine da sugar ciki ta daga ta shanye sannan ta dauki key din motar ta,kallon moha tai da yake kwance yana bacci da alama ya gaji da yawa,murmushi tayi ta tsuguna saitin face dinsa tayi kissing dinsa a forehead,a hankali ya bude idonsa ya saukesu akan deedee wink ta mishi da idonta cikin murmushi hannunsa ya dora akan pinky lips dinta yana zagaye lips din,cikin muryanshi mai dadin sauraro yace deedee you look so beautiful,mikewa tai tana kallon agogo daya nuna 8am tace super hero ni zan wuce,cikin rashin fahimta ya kalleta yace zuwa ina?hararanshi tai tace office mana ta karasa maganar tana saka bakin glass din da yayi matukar karbar kalar fuskarta,fake kiss ta manna mishi a chicks sannan ta kai bakinta saitin kunnensa a hankali tace am gonna miss you baby,you have to take a very good care of yourself kafin na dawo nayi taking over tana gama fadin haka ta dauki wayarta ta fice daga dakin da sauri ta nufi parking space din gidan,kamar wani dutse haka moha ke kwance yana bin bakin kofa da kallo,yanzu shi ya dauki hutu bai fita aikiba don ya farantawa matarsa rai amma ita harta fita aiki ta barshi?shine abinda ke yiwa moha yawo akai,tunowa yayi da dressing din dake jikin deedee hakan ne ya sake tayar masa da hankali yanda in taje gurin aiki za'a yita kallar masa matarsa ko wani ma yace yana sonta don babu alamar responsible din aure a tare da deedee,da sauri ya mike ya bude kofar ze kirata sedai iskar tashin motar deedee ya gani don tuni har ta fice,jikinsa sanyaye ya dawo ya zauna cike da kewarta,wai shin meyasa na kasa yiwa deedee maganar cewar ba yanzu ya dace ta koma aikiba?meyasa nake kasa hana deedee duk wani abinda takeso koda kuwa hakan zai zama tashin hankali da bakin ciki a gareni?meyasa komai deedee tayi nake ganin shine dai-dai alhalin mafi yawancin abubuwan da take aikatawa ba masu nutsuwa bane,tambayoyi barkatai suka taru suna yawo a kwakwalwarsa wasu kuma suka cunkushe a zuciyarsa ba tare da ya samu amsar ko guda 1 ba,mikewa yayi ya shiga bathroom ya tara ruwan zafi a bathtub sannan ya zuba shower gel mai matukar kamshi ya shiga still tunanin yaci gaba dayi saida ya dau tsawon 30 minutes tukunna moha ya wanke jikinsa ya fito,jallabiya brown colour ya saka ya fito dinning area sedai babu komai sai cup din da deedee tasha tea dama kuma yayi suspecing haka don yasan deedee ba wani girki ta iyaba balle tayi musu,shima tea din ya hada yasha sannan ya koma kan gadon da tun daren jiya yake a barbaje sai lokacin ya kula da bacin da bedsheet din yayi,zame bedsheet din yayi ya dauko wani ya saka,idonsa ya qara kaiwa dakin duk tissue da ledojin chocolates da sauran kayan ciye ciye sune kasa duk da dustbin din dake cikin dakin hakan bai sa deedee ta kwashe ta zuba a ciki ba,dauke idonsa yayi ya kara kallon kasan gefen gadon inner wears din deedee ne zube tare da nashi shima,mikewa yai ya dauke pant da bra din da nashi boxer,singlet da towel din da deedee tai amfani dashi ya zuba cikin washing machine sannan ya zuba liquid soap ya kunna ya koma ya kwanta cike da kewa zuciyansa na masa tunani barkatai
"Wayansa ya janyo kirar iPhone XS max ya bude facetime ya kira deedee video call,bata wani dade tana ringing ba tayi connecting ta daga cike da kewar gwarxon angonta,kiss ta manna jikin screen din wayan cikin shagwaba tace hi baby,sun dade suna hira tukunna sukayi cutting call din ba don sunaso ba sai dan guest din da deedee ke receiving
"Sai karfe 5 na yamma deedee ta dawo gida,a gajiye direct fridge ta nufa ta dauko yoghurt mai sanyi sannan ta karaso parlour da moha ke zaune yana kallo,wayarta da jakarta ta wurgar a gefe ta cire jacket din sama tukunna ta fada jikin super hero cikin shagwaba tace wash ni wlh na gaji super hero,riketa yai sosai yana karasa goge yoghurt din data zubar mishi a jiki,cizonta yai a kunne yace kinga ni bada shan yoghurt ba kin taba min jiki ko,yar siririyar kara tayi tace ashh am sorry bazan kumaba sannan ta karasa sa bakinta cikin nashi sukayi liplock ta zuba mishi sauran yoghurt din dake bakinta ya fara sha dama shima yunwar yakeji,knocking kofar aka farayi zameta yayi daga jikinsa ya karasa bakin door din ya karbi abincin da yayi order a wani nearest restaurant dake kusa dasu ya fada musu kullum su dinga kawo musu abinci lunch da dinner..
"Kafin ya gama cin abincin har deedee tayi barci,murmushi yayi ya shafa fuskarta ya dauketa ya ajiyeta kan bed,sannan yaja blanket ya rufe mata jiki kasancewar weather garin sanyi akeyi,wayantane ya fara ringing cikin sauri ya dauki wayar ya janyo kofar ya rufe ya koma parlour,wayar ce taci gaba da ringing ganin number ce yasa moha daga wayan ya kara a kunnensa ba tare da yace komaiba
"Hello akace daga daya bangaren
"A razane moha ya mike tsaye jin muryar rahma wacce ko cikin dubun jama'a yake yaji muryar rahma sai ya gane tabbas muryarta ce,shiru yayi ba tare da yace komaiba ganin tana ta hello yasa shi kashe wayar ya ajiye zuciyarsa na matukar tafarfasa,wannan wanne irin dirty relationship ne da tsohuwar matarsa zata nace se tayi kawance da sabuwar matarsa shine abinda ke yi masa yawo a kwakwalwar kansa,text message ne ya shigo wayar *Idan bazaki damuba inaso gobe 4pm mu hadu a taste of heaven bakery park zamuyi magana*shine abinda ke rubuce jikin text message din
"Zuciyarsa ce ta sake bugawa tuni gumi ya biyo fuskarsa sedai lokaci daya yayi murmushi ya zaro wayarsa ya dauki number rahma,murmushi ya sakeyi sannan ya goge message din data turo tare da wayar da sukayi
"Murmushi rahma tayi ta cije lebe tace mr arrogant zaka gane shayi ruwane,seka soni ko kaqi koka so sannan very soon zaka tashi daga mr arrogant zaka koma mr looser deedee zata rabu dakai in har plan dina ya samu shiga,shine abinda rahma ke fadi kenan a zuciyarta tana juyi akan gadonta
"Bin number rahma yakeyi da kallo sannan ya kwashe da wata muguwar dariya yace let's have a deal for the second time idan har baki gaji da wasanba
*Toh fah mr arrogant kuma wanne deal ne wannan?
*Rahma anya zaki iya mayar da moha looser,lol koda yake yanzu a shiryenki kika fito
*Deedee ikon Allah,deedee me masoya dayawa😂kinayi inajin dadi my baby deedee❤
Don't forget to vote,share and comment
*Mrs Abideen*
Bạn đang đọc truyện trên: Truyen247.Pro